Sunday, 21 August 2016
How to stop receiving spam messages on Facebook.
How to stop receiving scam messages on Facebook.
Scammers are everywhere and we should all keep a wary eyes and avoid their trap. If you keep on getting their messages that they’re beautiful ladies you should email them to get their pictures then you know it’s a scam. I used get this kind of text almost everyday, but I edited my privacy and you can too.
1) at the bottom page of your Facebook click on ‘settings & privacy’ (using opera mobile since most of us Nigerians use opera)
2)select ‘privacy’
3)wait for the next page to load, then select ‘Whose messages do I want filtered into my
Inbox?’
4)you’ll see ‘basic filtering’ and another option ‘strict filtering’ select the second option ‘strict filtering’ which allows you to receive messages only from your friends and such scam messages may go to your other folder so you can see when you login using your laptop.
Friday, 19 August 2016
Tarihin Misau (part two)
MAMMAN MANGA II (1886-1900)
Bayan
mutuwan Sarki Sale said dan sa Mamman manga II ya gaje shi. Ya mulki Misau na
shekaru 14. Mamman mutum ne mai basira, ilimi da shugaba mai hikima. Yana da
zafi a gudanar da mulki. Baya barin bawa ko kowani mutum ya gudu a wajen yaki.
Sarkin ya kuma ci nasaran ciwo yankunan Diri, Yanda Kulus, Gabukka, Takai da
Fika. Wannan ya fadada masaratar sosai. A 1990 ya ziyarci surukin sa sarkin
Kano Aliyu wanda a hanyar sa ta dawowa Misau ya mutu a Dafo.
Tarihin Misau (part one
FULATA BORNO
Gwani
mukhtar an haife shi a 1738 a wani gari Gurno. Yayi karatun Arabi da addinin Musulunci
a wajen wani malami Gwani Lawal a Wuro Bokki. Ya auri yar malamin sa da ake
kira Asta. Da mallam Lawal ya mutu sai Gwani Mukhtar ya zama sarkin da kuma
limami a wuro bokki.
Imam Gwani
Muktar hazikin shugaba ne, mai hakuri, takawa, gaskiya, da kuma adalci. Yayi
yake-yake inda ya dinga cin kauyukan kusa da yaki yana musuluntar dasu.
Subscribe to:
Posts (Atom)